Ga dukkan mutumin dake fama da rashin ƙarfin mazaƙuta ko gaba a taƙaice, babban abinda ya dace dashi shine ya nemi magnin da zai zame masa sanadiyar samun waraka domin jin dadin sa wajen gamsar da iyalinsa.
Maganar gaskiya bai kamata namiji ya tsaya haka kawai kamar wani itace ba, ya zama dole gareka a matsayin ka na namiji daka amsa tabbacin sunan ka a wurin iyalin ka. Al’amarin yana da matukar fa’ida sosai a wurin ka, saboda anan ne kawai zaka samu kwanciyar hankali da nutsuwa.
Wannan dalili yasa zamu yi muku bayani game da yadda zaku haɗa maganin ƙarfin azzakari domin samun cikekken bakin magana da alfahari da kai, tare da amsa sunan namiji a wurin matar ka.
Abubuwan da zaku nema wajen wannan haɗin sun haɗa da :
Kurinjal
Lemon grass
‘Yayan yakuwa
‘Yayan kabewa
Citta
Kananfari
YADDA ZA’A HAƊA SU SHINE KAMAR HAKA :
Fitar da kaulani yana daya daga cikin muhimman abubuwan da suka shafi fannin amfani da magani, saboda sanya kaulani yana hana magani yin aiki sosai. Don haka a shawarance a fitar da wannan tunanin.
Za’a samu waɗannan abubuwan sai a niƙa su a wuri ɗaya sannan a rinƙa zubawa a cikin shayin da babu madara ana sha.
InshaAllahu zaku sha mamaki, kuma zaku bamu labari.
Allah yasa mudace.