Qalu Innalillahi Wa'inna ilaihi raju'un kalli bidiyon yadda wata Mata ta kwashe kwana Goma Tana zuwa wajen Boka Yana amfani da ita.

Wannan wata baiwar Allah ce data kwashe kwana goma Tana zuwa wajen Boka yana amfani da ita kawai saboda Kar mijinta ya Mata kishiya.

Daga karshe Dan cikinta ne ya Tona Mata asiri yayinda yaje daji neman abin wuta da za'ayi girki kwatsam yaga Mahaifiyarsa tare da boka aikuwa Nan take yadawo cikin gari domin ya sanar da mahaifinsa abinda yake faruwa.

Allah ya tsare Mana zuciyoyinmu Amin ya Allah.
Previous Post Next Post