SIRRIN SHA’AWAR “YA MACE

ita sha’awar ya mace tana faruwane a sakamakon wani Ruwa me sanyi na sha’awa da yake samuwa ta hanyar gangariwa daga kwakwalwarta zuwa zuciya ta yadda Hakan zai zama Sanadin Samuwar sha’awa tare da gangarowar damshin Farji wato (flora).

 

Da zarar wannan Ruwa Ya samu damar gangarowa Toh dole mace taji Ta tsinci Kanta cikin yanayi na sha’awa tare da jikewar Farji

 

GA YADDA MATSALAR RASHIN SHA’AWA KE FARUWA GA MACE

Matsalar rashin sha’awa ko rashin Ni’ima ga mace Yana faruwane sakamakon toshewar kofar da take jikin wata tsoka daga kwakwalwa  wacce take kwaranyo da wani Ruwa zuwa zuciya da kuma farji a sababin toshewar wannan kofar ce sai mace ta tsinci kanta a yanayi na rashin Ni’ima ko rashin jin dadin jima’i kwata-kwata, ayi ta maganin mata Amma Sam ba chanji.

 

DALILAN TOSHEWAR KOFOFIN SHA’AWA KO NI’IMA GA MATA

 

1. matsananciyar Qiba

2. Tasirin matsananciyar cutar sanyi na farji (P. I. D. Infection)

3. Tasirin shigar shetanin Aljani (Jinnul-Ashiq)  wato bakin-Aljani

4. Tasirin sihiri

5. Rashin cikakkiyar lafiya

6. Rashin kwanciyar hankali

 

Babu shakka a takaice wadannan sune dalilan da suke haddasa toshewar kofar da take gangaro da ruwan sha’awa kuma take Sa mace ta ji Ni’ima ko sha’awa

 

HANYAR MAGANCE MATSALAR RASHIN NI’IMA KO RASHIN SHA’AWA GA MATA

 

Da farko indai an gano Cewa shetanin Aljani ne ko sihiri yayi sababin faruwar Hakan Toh Fa ba maganin Ni’ima ko bude kofofin Ni’imar za a nema ba No!

Maganin da zai rabata da  Aljanin ko karya sihirin shi za a nema,  domin ko da ace an bata maganin bijiro da sha’awa Toh Fa koda ace Ya mata aiki daga baya zata koma kamar Dah!

 

Saboda Abubuwan da suke zama Sanadin toshewar kofofin Ni’imar Suna jikinta kuma Zasu Kara toshewa daga baya,  Anma in aka Fara korar wadanchan mutanen boyen Toh inshaaAllahu Sai a yi maganin da zai bude kofar Shikenan sai a sami lafiya da’iman.

Haka MA in Tana da qiba matsananciya ko kuma in Akwai cututtuka ko rashin kwanciyar hankali a gidan miji,  domin shi kansa jima’in ba a jin dadinsa indai hankali ba a kwance yake ba

 

MAGANI

A nemi wadannan Abubuwan kamar haka….

adannan Abubuwan da aka Lissafo guda shida ana son adadin Kowannensu yayi daidai da kowanne,  sai a hadesu gudaya, sai ta nemi Asalin Danyar madara wacce aka Matso daga jikin saniya wacce ba a dafa ba,

 

sai ta dinga zuba maganin cikin Babban chokali Biyu a cikin ruwan Danyar madara cikin karamin kofi Sai Ta sha da safe,  dad yamma ma ta Yi Hakan,  tayi ta yin Hakan na tsawon sati daya a jere zataga ikon Allah  Sannan ta nemi zuma me kyau ta chakuda wani garin maganin Shima tana sha cikin Babban chokali Biyu da safe Biyu da Yamma,

 

insha Allahu Kullum zata jita Lutsu-lutsu kamar teku wajen Fidda Ruwa, Maiko kuwa ko Gyada iyakaci, dadi kuwa tamkar Farinciki

 

GYARAN FARJI DA TSAFTARSA

 

A nemi wadannan Abubuwan kamar haka…

Previous Post Next Post