Amfanin da kankana keyi a jikin dan Adam domin karin kuzari a jikin Namiji da Mace yayin saduwa aure
Manazarta sun yi bayaanin ta yadda kankana ke kara kuzari ga namiji, saboda wasu muhimman sanadaran da ta ke kunshe da su, harma wasu sukan misalta ta da irin magungunan jima’i da wasu ke sha.
Kankana wata aba ce mai dauke da ruwa mai zaƙi kuma mai amfani matuka ga jikin bil’adama. Masana sun bayyana Kankana da ƴaƴan itaciyar mai matukar amfani ga rayuwar bil’adama, don sindarai da ke cikinta na Vitamins da Minerals da Antioxidants da kuma Calories.
Don haka zamu kawo muku wasu daga cikin muhimman amfanin da kankana keyi ga lafiyar dan adam:
1. Taimaka wa wajen narkewar abinci
2. Inganta jima’i ko saduwa
3. Gyara maniyin maza musamman masu matsalar haihuwa
4. Inganta lafiyar kwakwalwa
5. Kwarin kashi
6. Garkuwar jiki