
Hakan yasa jarumi Adam A. Zango ya fito da bakinsa a kafar sada zumunta ta TikTok cikin magana mai ma’ana daban tausayi yana cewa:
Na samu matsala da matata kusan kimanin wata daya zuwa biyu amma ban saketa. Wannan shine cikakken bidiyon da jarumi Adam A. Zango yayi magana kasa.
Kasance da Hausanews.com.ng domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa.