Wani al’amari da ya taba zukatan Al’umma wanda ya janyo maganganu da cece-kuce a kafafan sada zumunta inda wani shafi mai suna “KBC” ya wallafa labarin wata Matar Aure, da take korafi akan cewa Mazamutar Mijin tafi karfinta sabida haka sai an raba Auren nasu.
Wannan labarin mun same shi ne a cikin wata bidiyo wanda Tashar “Hausapro Tv” dake kan manhajar Youtube ta wallafa, inda suka bada cikekken labarin Matar a cikin bidiyon kamar yadda zaku ji idan kun kalli bidiyon dake kasa.
Domin wallafar da tayi abin kyama ne sannan kuma abu ne wanda sai marar kunya ne zai iya wallafa shi, domin Fati KD ta cire kunya ta aje a gefe inda take cewa.
Mata ‘Yan uwan su sunfi garmar da su ma’ana abin da take nufi shi ne duk wani Namiji baya iya gamsar da su lokacin da suke Jima’a sai dai Mace ‘Yar uwar su, shi yasa suke neman Mata domin suna tarayya da su.