A nemi tafarnuwa qwara biyu,A nemi kanumfari daidai misali da barkono qwara daya tilo.

 

Kada a dake su,kuma kada a niqe,za a hadesu waje daya a tafasa sosai sai a tsaye ruwan a tace su zamo liter biyu daidai,sai a raba liter daya zuwa gida uku a sha kashi daya da safe,daya da dare duka idan an ci abinci ( ⅓ ).


1.Maganin sanyin kirji

 

 

 

 

2.Ciwon kirji

 

 

 

 

3.Tarin majina da yaki jin maganin asibiti.

 

 

 

 

4.Toshewar hanci

 

 

 

 

5.Kaikayin ido

 

 

 

 

6.Kuraje da ciwon maqogwaro.

 

 

 

 

7.Ciwon jiki da zazza6i

 

 

 

 

8.Ciwon wuya da ciwon kai.

 

9.kaikayi da kurajen fata

 

 

 

 

10.Infections na mata

 

 

 

 

11.Karfin zakari

 

 

 

 

12.Ciwon Mara da nauyin al’ada ga mata.

 

 

 

 

13..Yawan atishewa da saurin kamuwa da majina.

 

 

 

 

14.Tari da jini

 

 

 

 

15.Cutukan bladder.

 

 

 

 

16.masu aiki a kusa ga gulabe ko ruwa su fake shan Wannan maganin basu ba barazanar cutukan sanyi.

 

 

 

 

Kada a baiwa kananin yara.

 

Kada a sha fiye da yanda aka yi bayani.

 

 

 

 

Allah yasa mu dace.

 

Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.

 

Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.

 

 

 

 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :

 

 

 

 

Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist

 

FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist

 

 

 

Previous Post Next Post