Innalillahi wa'inna ilaihi raju'un wannan da kuke gan wata sabuwar amarya ce data rasu ana saura kwana biyu daurin aurenta sanadiyyar hatsarin mota fatan Allah ya jikanta yayi Mata rahama muma in tamu tazo Allah yasa mu cika dakyau da Imani.
Previous Post Next Post