Yadda aka Tsinci Miliyoyin tsabar wasu kuɗaɗe na Silalla Ƙirar Gwal cikin wata Buta an jefar a Daular Rum na ƙasar Italiya.

An ƙiyasta cewa tukunyar ta shafe dubban shekaru a ƙsrƙashin ƙasa

A wani labarin kuma.m daga Muryar Tijjaniya.

Gaskiya ya faɗa, Central Mosque Abuja bai da Cheiff Imam, sun rusa wannan tsarin bayan wafatin wancan limami da ya gabata.

A ƙa’ida Prof Maƙari ne ya kamata ya zama Cheiff Imam, amma Nigerianci ya shiga cikin lamarin sai masu madafun ikon wajen suka rusa ainihin tsarin, sai suka shigo da tsarin limamai huɗu da Murshid na su (leader), sun kawo shi ne dan ya zama shugaban limamai….

Wasu suna ganin an kawo shi ne dan ya shigar da Wahabiyanci a masallacin a hankali a hankali, kuma a zahiri haka aikinsa yake gwadawa, domin sun taɓa gabatar da shuwagabannin wahabiyawan ƙasar nan a limanci, wadda agefe guda.

Kuma wata rana an nemi su bada limancin lokacin da wani Babban baƙo ɗan Ɗariqa ya zo amma suka nuna ya saɓawa dokar masallacin, dole sai limamin da dokar masallacin ta naɗa, da sauran abubuwa da dama da suke faruwa da suke gwada lallai masallacin yana hannun mummunan hannu…

Prof Galadanchi shine shuagaban Central Mosque a taƙaice, kuma munkiri ne dan boko aƙida (bawahabiye) haka muke gani a zahiri, amma da alama suna good time da Prof Maƙari domin kusan Prof Maƙari ya fi kowa yawan yin limanci a masallacin a yanzu, Allah ne masanin menene Haƙiƙanin abinda ke faruwa….

Previous Post Next Post