Amarya ta yi abin da ba a taɓa yi ba a ƙasar Hausa bayan ɗaurin Aure. 

amaryar ta nuna Farin cikinta a fili Bayan da taji an shafa fatihar daurin aurensu da ita da masoyinta Abba, tashigo cikin gida cikin Farin ciki Tana me godewa Allah da yabata abin kaunar nata.

Muna rokon Allah yasa wannan miji nata shima yasota kamar yadda take sonsa Kuma ya riketa Amana Amin.
Previous Post Next Post