Wannan sune illolin zubar da ciki ga mata Da abubuwan da suke haifar wa idan an zubar.
Karshen Duniya Yazo: Yadda Zubar Da Ciki Ya Zama Ruwan Dare A Najeriya
Saurari cikakken shirin Daga Laraba na wannan lokaci domin jin yadda matan aure da ’yan mata suka maida zubar da ciki abin wasa.
Zubar da ciki al’amari ne mai ban tsoro saboda hadarinsa da kuma alhakin da ake iya dauka idan an yi ba bisa ka’ida ba.
Shin ko mene ne dalilin da zubar da ciki ya zama ruwan dare a tsakani ’yan mata da matan aure a Najeriya?
Saurari cikakken shirin Daga Laraba na wannan lokaci domin jin yadda matan aure da ’yan mata suka maida zubar da ciki abin wasa.
Zubar da ciki babban illane ga dukkanin ƴa mace haƙiƙa a wannan lokaci zubar da ciki na ɗaya daga cikin abin da ke iya zama dalili ko kuma suka na mutuwar mata da yawa a ƙasar Nan.
Tabbas Akowace rana akan samu rahoto akan abin da ya shafi wannan a cikin asibito cinmu da muke dasu.
Yakamata gwamnati ta shiga cikin lamarin dan gudanar da wani saban shiri na musamman ga mata masu yunƙurin zubar da ciki.
Mun gode da ziyara wannan shafin namu mai albarka a harkullum kuna tare dani Abba Aliyu Muhammad ɗauke da Labaran Duniya.