ALAMOMINDA KE NUNA MACE NA DAUKE DA CUTAR SANYI
Jin Zafi Lokacin Jima’i
Kaikayin Gaba
Fitar farin ruwa agaba
Gushewar Shaawa
Warin GABA.
ALAMOMIN SANYI NA MAZA
Kankancewar Gaba
Saurin Inzali
Kaikayin Matse matsi
Kaikayin Gaba
Gushewar Shaawa
Da Sauransu.
ABINDA ZA’A NEMA
A samu namijin goro guda 5
a samu citta mai ashar (mai yatsu) guda 4, ko 5
a samu tafarnuwa guda 3 ko
lemon tsami guda 1
Sai ayanka su kanana Kuma a jajjaga su, Shikuma lemon tsamin a yanka shi a matsa Ruwan acikin tukunya Kuma ajefa bawon aciki a tafasa su duka, A tace kafin asha, a zuba zuma idan za’asha dan yayi dandano, Asha rabin kofi sau uku 3 a Rana na tsahon sati 2.
Insha Allahu zaa sami waraka
Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati