Maganin ni’ima da karin ruwan maniyyi ga mata

Duk matar da take son taji tana tsiyayar da ruwa idan ana jima’i da ita kamar an fasa danyen kwai, ko mijin da yake bukatar yaji matarsa a jike sharkaf a cikin ni’ima to su samu wadannan abubuwa kamar haka.
1.CHUKUI
2.MADARAR SHANU
3.ZUMA
4.AYABA

Ga yadda za’a ai amfani dasu.

Ki dama cikui din naki da madarar shanu zalla sai ki zuba zumar a ciki, amma karki sanya sukari ki rinqa sha sau 2 a rana safe da yamma.

Bayan kinsha kici ayaba guda biyu, kiyi haka har na tsawon kwanaki uku, daga nan sai ki shiga turakar maigida dazarar kun fara jima’in zakiga yadda HQ dinki zai rinka tsiyayar da ruwa kamar an fasa danyen kwai.

Wannan hadin yana karawa mace ruwan ni’ima sosai yadda bata zato, domin a duk sanda kuke saduwa da maigidanki zaki ga yadda za kina zubar da ruwa wanda zai karawa maigidan naki sha’awar ki.
Previous Post Next Post