AZZAKARIN KA ZAI KAI 7.5 INCHES KUMA KADINGA DADEWA KANA JIMA'I

MAGANIN KARIN GIRMA DA TSAWO DA KAURIN AZZAKARI, YAKAI 7.5 INCHES KUMA KADINGA DADEWA KANA JIMA’I.
Waɗan da suke da lalurar ƙanƙantar azzakari a kullum suna ganin cewa ƙwayoyi sune kaɗai abinda zai iya taimaka musu,abin da basu sani ba shine,a kwai hanyoyi na asali da zasu taimaka masu wajen samun irin girman azzakarin da yake buƙata,daga inchi biyar (5) zuwa inchi bakwai da rabi (7.5).
- Maganin Girman Hips Cikin Sauki Ga Mata6 mins ago
Zamu yi duba zuwa abinci kala biyar daka iya kara maka girman azzakarin ka.
ALBASA: Bincike ya nuna cewa,albasa tana taimakawa sosai wajen hankaɗa jini zuwa sassan jiki daban daban da kuma cikin zuciya,sannan cin albasa yana hana jini dankarewa a waje ɗaya,ma’ana tana tsinka jini, wanda hakan yana saka jini kewaya ko ina a jiki cikin sauƙi,wanda shigar jini cikin azzakari akai akai yana matuƙar taimakawa wajen kara masa girma.
AYABA: Hasashen masana ya tabbatar da cewa masu ingantacciyar lafiyar zuciya suna da dama ta ƙara girman azzakarin su cikin sauki.
Ayaba na dauke da sinadarin potassium wanda ke bada kariya ga cututtuka da suka shafi jijiyoyin jini. sannan tana rage yawan sinadarin sodium dake jikin mutum wanda yana cutar wa ajikin mutum,sannan har ilayau tana inganta zagayawar jini a jikin dan adam.
Ingantacciyar lafiyar zuciya da kuma kyakkyawan yanayi na zagayawar jini a jiki shine yake taimakawa wajen samar da babban azzakari ga mutum.
ALAYYAHU : Wannan ganye ne daya samo asali daga yankin tekun fasha,halittaccen abinci ne dake kara girman azzakari,wato yana tattare da sinadarin Magnesium, wanda ke inganta zagayawar jini cikin jijiyoyin azzakari. cin alayyaho akan kari zai bada gudunmawa sosai wajen ƙara girman azzakari.
KIFI : Kamar yadda muka ambanta a batun albasa, duk abincin da ke iya taimakawa wajen zagayawar jini a jiki, lallai yana da kyau wajen taimakon kara girman azzakari. wannan kalar kifi na (salmon) dake kunshe da sinadarin omega-3 wanda ke tsinka jini. yana da matukar amfani wajen kara girma da kauri na azzakari.
KANKANA : kankana na ɗauke da wani sinadari na citrulline wanda ke kara girman azzakari. lokacin da aka sha kankana tana samar da sinadarin L-arginine wanda ke bada sinadarin nitric oxide, aikin sa shine yawan hankaɗa jini cikin azzakari,yawaita cin kankana kan agaza wa mazaje wajen ƙara girman mazaƙuta.
Dan Karin bayani za’a iya tuntubarmu a shafin mu na Facebok
AL-IHSAN HERBAL MEDICINE
Allah yasa mu dace