Kalli video wata ƙatuwar kada tana farmaki wata ƙatuwar kura acikin kogi

 

Babu wata dabba acikin ruwa wacce takai kada girma da kuma samun nasara akan sauran dabbobi wa’yanda ake ganin sun gagari duka sauran namun dawa wanda kuma ita wannan dabbar take bi takansa aduk lokacin da sukayi kokarin farmakinta

Yanzu ku kalli wannan video da zamu sanya muku shi akasan wannan bayanin shine zai tabbatar muku da cewa kowa a wajen sa sarki ne saboda idan ba haka ba babu ta yadda za’ayi kada ta iya kama kura da zaki harma da damusa takan kamawa

Wannan ƙatuwar kurar ta sha wahala a hannun kura yayinda yaje domin shan ruwa acikin kogin inda wannan kadar takai mata mummunan hari wanda kuma ta samu galaba akanta tajata cikin ruwa ta cinyeta

Abinda wannan kadar takewa namun dawa a yanzu yasa suma sun fara gujewa duk wani ruwa wanda sukansan akwai irin wannan dabbar aciki don kada ta kai musu farmaki

Previous Post Next Post