Tirkashi wata sabuwar hanyar sa6awa Allah da cin amanar mazaje da  Mata suke amfani da ita, 
Ta hanyar Aikata muguwar Dabi'a da ake Kira mace tayi soyayya da 'yar uwarta mace, da yawan maza sukan saki matansu bayan sun gano suna aikata wannan mummunar Dabi'a, 

Idan ka kalli hoton Nan na sama dakyau zakaga Mata ne suke sumbatar 'yan uwansu Mata Wanda wannan ba Dabi'ar Dan musulmi bace Kuma haramun ne ma.

Haka Suma a maza akwai masu aikata irin wannan fasadi da Dama, Kuma haka matansu suke kokawa akan wannan matsala.

Yanzu haka duniya ta Basu damar aikata wannan mummunar Dabi'a ta bamiji ya nemi namiji mace ma ta nemi mace, inda aka Basu alama me inda aka Basu alama me hoton Bakan gizo.

Allah ya kyauta.
Previous Post Next Post