Domin ciko da nonuwanku ko sun yamushe kuyi wannan hadin maganin

ldan mace tana son nonuwanta su girma sosai kamar wadda aka hurawa iska, domin jin dadi wajen saduwa da ita da kuma lokacin da ake wasan motsa sha’awa tsakaninta da maigida, to lallai wannan babban hadi zai yi tasiri sosai.

A sakamakon yanayi gaba daya ya sauya ta mahanga daban daban a bangare na rayuwar iyali ma’ana rayuwar miji da mata, hakan yana nuna cewa mace sai tayi kyakkyawan shiri wajen tabbatar da inganci da take dashi wajen miji ta suffofi daban daban.

Wannan hadin zai bada gudunmawa sosai wajen cikowar nono, a tare da girmansu wajen mace.

Abubuwan da za’a nema sune sune kamar haka.

(1) Garin aya

(2) Garin alkama

(3) Garin gero

Yadda zakiyi wannan hadi shine: Zaki samu wadannan kayan hadin ki hade su guridaya ki dunga dama kunu kina sha.

Wannan hadin zai taimaka muku wajan kara muku girman nonuwan ku wanda zai na bawa mazajenku sha’awa.
Previous Post Next Post