Dan uwa idan kana fama da matsalar saurin kawowa yayin jima’i da matar ka ko is’timan’i to ga magani

⚀▄⚀ ❦ *YANDA AKE RIKE MARTABAR SOYAYYA* ❦ ⚀▄⚀
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
皿 *gyaran fata* 皿 *gyaran jiki amare*皿 *sinadarin ma’aurata*
✆ *WhatsApp*
☏℡ +❷❸❹⓪❸❼❺❸❽❺❾❻
П *www.sirrinrikemijinki@yahoo.com*
⚀▄⚀ *BBM✎ D3C13938*
П *www.Sirrinrikemiji@gmail.com*
════════════════════
❦ *gyaran gashi*
❦ *gyaran nono*
❦ *maganin ciwon mara*
❦ *samun ni’ima*
❦ *gyaran jiki*
❦ *gyaran amarya gobe*
▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓

 

 

 

babu shakka wannan hanyace da ake bi don rike martabar soyayya har zuwa tsufa, uwar gida mutafi a hankali kamar
haka: abu na farko shine: zama mai nuna soyayya ga mijinki, da ‘yan uwansa da ya’yansa, ki nuna masa kauna, da soyayya,ki nuna shi mai darajane a gareki, ki nuna cewa shi mai mutuncine
a gareki da kima,

idan zai je aiki sai kiyi mashi rakiya ki rike masa jaka kina cewa mai gida Allah ya baka nasara ya kareka, Allah yasa kadawo lafiya ya Kareka daga sharrin makiya,ni wallahi idan kaje gurin aiki sai naji kamar na biyoka, karka dade dan Allah( da sunan da kike kiransa mai dadi) sannan kuma kafin ya dawo kin gama abinci kinyi wanka, kin shirya masa abubuwa masu dadi, kin shirya tsab kina jiran shigowarsa,ki tarbeshi kina fara’a da nuna farin ciki da dawowarsa, da karbar kayan dake hannunsa, ki tayashi zama, da nuna masa ruwan wanka, da ya natsu sai kice masa mikakeso.

*(my love , my sweety ) da kalamai masu kyau, kirki kawo masa damuwa sai ya natsu, sannan ki nunawa kowa kina sonshi kuma ki rinka fada masa gaskiya kowane lokaci da bashi uzuri, kuma ki rinka bashi shawara cikin murya mai sanyi.*

⚀▄⚀❦ *ZAI KARA SONKI* ❦⚀▄⚀

*uwar gida idan kina son soyayyarku ta karu karki bari wasu su san sirrinku.*

_sannan karki bari wani namiji yasa mu dama gareki, ki rinka sanardashi kuskurenshi cikin ladabi da girmamawa, idan wani abun farinciki ya sameshi ki nuna farinciki mai yawa, da nuna damuwa da matsalarshi._

idan ya kiraki don wata bukatarsa sai ki amsa cikin gaggawa, da nuna masa cewa mai gida nayi sa’a dana sami miji irinka, dan kazama kaine sinadarin rayuwata, burina shine inga na faranta
maka zuciya, aduk lokacinda naga ranka yabci sai inji duniyar ba dadi

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

 

 

 

⚀❦ *ABUNDA KEKAWO RUSHEWAR SOYAYYA* ❦⚀

*hakika ita soyayya kamar wani ginine da ake shanwahala wajen ginashi musamman acikin zuciya, kuma ake renonsa don kada wani kwarzane ya sameshi ballema haryakai ga rushewa, don gudun faruwar hakan dolene a lura da wadannan shawarwari kamar haka*

 

 

 

 

☻☈ *da farko dai dolene kidage kizama mai gaskiya a gurin mijinki tayadda baya shakkarki aduk inda yake aduk inda kike*

 

 

 

 

▻misali anan shine: idan kika cewa mijinki ga inda zaki to karki wuce wannan wajen, sannan idan harzaki fada masa magana kitabbata gaskiyace domin idan yagane kina masa karya zai
tsaneki.

to kinga tundaga nan soyayya ta
shiga rushewa
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

 

 

⦿ *RASHIN DA’A* ⦿

rashin da’a shima wani mugun abune wanda ko shi kadai zai iya rushe soyayya, zaiga kin rainashi bincike ya
nuna cewa duk wanda ka raina daga sanda ya fahinci ka rainashi zai ji ya tsaneka shima, kinga matsala ta faru kenan saboda haka rashin yin da’a ga miji yana kawo rushewar soyayya sai kiga kinshiga cikin nadama.

Previous Post Next Post